Min menu

Pages

latest

Androids

Show more

Labaran tech

Show more

$ok={Accept !} $days={7}

Our website uses cookies to improve your experience. Learn more

Latest Posts

Show more
Manyan Applications ( 3) a wannan shekarar (2023
Mubarak Musa 01 February 2023
Manyan Applications 3 a wannan shekarar (2023) Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, ...
read more
Application ɗin download a shekarar 2023 mafi kyau da sauƙi
Mubarak Musa 26 January 2023
Application ɗin download a shekarar 2023 Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan darasin . A darasinmu na y...
read more
Windows 11 a wayarka ta Android
Mubarak Musa 21 January 2023
Windows 11 a wayar Android  Assalamu alaikum yan uwan barkanmu da sake saduwa a wannan sabon darasin me matuƙar sauƙi da kuma muhimmanci. Ba...
read more
Facebook Video
Mubarak Musa 21 January 2023
Facebook video  Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan darasin. A darasinmu na yau munzo da wani Applicati...
read more
Yanda zaka gyara komai a Google
Mubarak Musa 20 January 2023
 Yanda zaka gyara komai a Google Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa a wannan darasin zamuyi bayani ne akan yadda zaka gyara duk abinda ...
read more
Yanda zaka haɗa invitation Card cikin minti 3 a wayarka
Mubarak Musa 10 January 2023
 Yanda zaka haɗa invitation Card cikin minti 3 a wayarka  Assalamu alaikum warahmatullahi, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan sabon bi...
read more
Sabbin Applications mafiya kyau a wannan watan 2023 Assalamu alaikum warahmatullahi, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan sabon bidiyon.  (Application na fako ) Reverse  A wannan lokacin mundawo muku da kalar wasu App wanda da a baya muke kawo ire irensu,wanda a gaskiya suna da matuƙar kyau kuma sannan zaka iya amfani dasu domin ka saka su a tic toc ko story domin nishadantar da mutane YAYA AKE WANNAN ABUN? Kawai bayan ka ɗauki Bidiyon ka kamar yanda muka kwatanta zaka danna wajan start, to dama a bidiyon ka kwatanta wani abu wanda zaka hulla shi izuwa wani waje wanda wannan App ɗin cikin burgewa ze dawo maka dashi,ka kuma burge mutane sosai da yanda ze mayar maka da bidiyon, kawai zakaga yana tafiya daga baya zaka iya zaɓar Music da zaka saka masa ko filter da sauransu, kai tsaye ze maka aikinka ya gama ya futar maka da bidiyon ka yanda muka kwatanta. idan kanasan Downloading wannan App ɗin.. Danna nan Danna nan Danna nan (Application NA BIYU) Whatspoiler App Wanna App ɗin beda nauyi ko kaɗan sannan yanada sauƙi da kuma amfani matuƙa, wataran zakaga ɗan Adam yanasan sirri sosai ta yanda zakaga, yanasan tura saƙo amma besan a gani, a yanayi na wayoyinmu kuwa idan ka tura saƙo zaka fara ganinsu daga screen, ta yiwu tana hannun wani wayar ko bata kusa dakai wani yazo ya ɗauka ko kuma ma ta aro ce, abubuwa dai da yawa, to wannan App ɗin ze taimaka wajan idan ka shiga cikinsa ka rubuta sako ze nuna maka wajan Copy na duk abinda ka rubuta,sannan kuma kana aikawa ze nuna maka Read more... ta yands wands ka turawa se ya danna za'a ga abinda aka rubuta domin kare sirrikanku. Idan kanasan downloading wannan App ɗin Danna nan Danna nan Danna nan Yanda zakai install, bayan ka danna inda mukace Danna Nan kai tsaye ze kaika Playstor daga nan zakaga ansaka Install seka danna kai tsaye ze sauka a kan wayarka. Duka dai anan darasin namu ze dasa aya dafatan wannan bayanin ya gamsar daku yan uwa. Wasalam mun gode.
Mubarak Musa 30 December 2022
Sabbin Applications mafiya kyau a wannan watan 2023 Assalamu alaikum warahmatullahi, yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan sabon bidiyon....
read more