Yanda zakayi chart da kowani yare a duniya
Assalamu Alaikum warahmatullah
Dan/yar uwa barkanku Da zuwa shafin Mubarakeey Tv na Internet wato Muhabteam.com a cikinsa muna kaddamar da Muhimman Darussa Da suka shafi Technology da hanyar samun kudi a Internet da sauransu donhaka Bayan ka kammala duba wannan darasin Zaka bibiyar wasu darusan ma saboda na tabbata zasu Amfaneka sosai.
Yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon video. A yau zamuyi magana ne akan yadda zaka yi charting da kowani yare a duniya.
A wannan darasin yan uwa zamuyi bayani ne Akan yadda zakayi charting a WhatsApp da ko wani yare da ka keso a duniyar nan.
Da farko zaka shiga cikin play store bayan ka shiga sai ka rubuta sunan wannan application din mai suna (goggle translates) sai ka dakko shi, bayan ka dakko wannan application din sai ka bude shi a wayar ka .
Zaka bawa wannan application din mai suna a sama damar aiki a wayarka. Daga nan sai ka shiga cikin WhatsApp Dinka, bayan ka rubuta abinda kake so sai ka danne kan rubutan kayi select all daga nan zaka ga an rubuta translate, zaka danna shi bayan ka danna shi zai canja maka zuwa yaran da ka ke so. Amma Kafin kayi hakan dole sai ka zabi daga wani yare zuwa wani yare, Amma bana zatan zaka fahimta sosai a nan, inka ziyarci YouTube channel din mu mai suna mubarakeey tv a YouTube zaka ya videon.
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Wassalamu alaikum.
Mungode
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Mungode sosai da ziyartar wannan shafi namu da kayi sannan ka bada lokacin ka wajan bincike a cikinsa Muna faka fatan Alkhairi sannan muna Adduar Allah yasa shigowar da kayi Ta amfaneka.
muna rokonka kamar yanda ka amfana da wannan maudui ka temaka ka yadashi a facebook ko whatsapp group ko twitter ko kuma kowanne kalar social media don ka amfani abokan ka dashi
idan kana da tambaya ko shawara ko karin Bayani zaka iya rubuta mana a kasa agun comment insha Allah zamu amsa maka cikin sauki
Mungode.
Wassalamu alaikum.
Mungode