YADA ZAKA GANO WAYARK DA AKA SACE
Assalamu Alaikum warahmatullah
Dan/yar uwa barkanku Da zuwa shafin Mubarakeey Tv na Internet wato Muhabteam.com a cikinsa muna kaddamar da Muhimman Darussa Da suka shafi Technology da hanyar samun kudi a Internet da sauransu donhaka Bayan ka kammala duba wannan darasin Zaka bibiyar wasu darusan ma saboda na tabbata zasu Amfaneka sosai
Darasin mu nayau zeyi bayani ne akan yanda mutum ze iya gano wayar sa data bata ko ya rasata ko kuma aka saceta.
Kasantuwar Yanzu muna zamanin da rike waya yayi yawa sosai zakaga Kowanne mutum yana da waya donhaka lokaci bayan lokaci akan samu akasi mutum ya ajiye wayarsa amma tana silent sannan ya manta inda Ya ajiyeta,ko kuma Yana tafiya be kulaba ta fadi se bayan an dade Ya tuno Ya jefar da wayarsa ko kuma a wayi gari an saceta ko an kwaceta
to taa hanyar videon mu nayau zamu koyamuku Yanda zaku dawo da wannan waya taku idan haka ta faru daku.
Ga cikakken videon darasin nan a YouTube
Mungode sosai da ziyartar wannan shafi namu da kayi sannan ka bada lokacin ka wajan bincike a cikinsa Muna faka fatan Alkhairi sannan muna Adduar Allah yasa shigowar da kayi Ta amfaneka
idan kana da tambaya ko shawara ko karin Bayani zaka iya rubuta mana a kasa agun comment insha Allah zamu amsa maka cikin sauki
Mungode.