Yadda zaka dawo da photos din da kagoge

Yadda zaka dawo da photos din da kagogeAssalamu Alaikum warahmatullah


Dan/yar  uwa barkanku Da zuwa shafin Mubarakeey Tv na Internet wato Muhabteam.com a cikinsa muna kaddamar da Muhimman Darussa Da suka shafi Technology da hanyar samun kudi a Internet da sauransu donhaka Bayan ka kammala duba wannan darasin Zaka bibiyar wasu darusan ma saboda na tabbata zasu Amfaneka sosai.

Yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin. A yau zamuyi magana ne akan yadda zaka dawo da photos din da ka goge ko wani ya goge maka ta hanya mai saukin gaske.

Yan uwa a darasinmu na yau zamuyi bayani me Akan wani muhimmin application mai suna disk digger wannan application din zai Baka damar dawo da duk wani photo da ka a wayarka.

Zaka dawo da photos Dinka ta wannan hanyar
Zaka je play store sai ka rubuta sanan application din kamar haka(disk digger) bayan ka rubuta suna application din zai zo maka, bayan ya zo maka sai kayi Installing din shi,  bayan ka gama sai ka shiga cikin application din.

Bayan ka shiga application din sai ka bashi damar yin aiki a wayarka, bayan ka shiga zai ka zai nuna maka duk wani photo da ka taba gogewa a wayarka, daga nan sai ka zabi photon da kake so ya dawo sai ka dawo dashi cikin sauki.

Amma wakakila wannan bayanin ba zai gamsar da Kai ba, abinda ya ka mata kayi shine ka shiga cikin wannan videon domin kaga cikakken bayani Akan wannan application din mai matukar muhimmanci daga bakin malam Mubarak Musa.


Zamuyi amfani da wani application mai suna diskdigger.
Wannan shine link din application:Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Mungode sosai da ziyartar wannan shafi namu da kayi sannan ka bada lokacin ka wajan bincike a cikinsa Muna faka fatan Alkhairi sannan muna Adduar Allah yasa shigowar da kayi Ta amfaneka.

muna rokonka kamar yanda ka amfana da wannan maudui ka temaka ka yadashi a facebook ko whatsapp group ko twitter ko kuma kowanne kalar social media don ka amfani abokan ka dashi 

idan kana da tambaya ko shawara ko karin Bayani zaka iya rubuta mana a kasa agun comment insha Allah zamu amsa maka cikin sauki

Mungode.
CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-