Yanda zaka gyara number whatsapp dinka wacce akayi banning dinta

Yanda zaka gyara number whatsapp dinka wacce akayi banning dintaAssalamu Alaikum warahmatullah


Dan/yar uwa
barkanku Da zuwa shafin Mubarakeey Tv na Internet wato Muhabteam.com a cikinsa muna kaddamar da Muhimman Darussa Da suka shafi
Technology da hanyar samun kudi a Internet da sauransu donhaka Bayan ka kammala
duba wannan darasin Zaka bibiyar wasu darusan ma saboda na tabbata zasu
Amfaneka sosai.

 

Kamar Yanda muka sani yanzu haka muna zamani ne na social media wanda tana daya daga cikin abubuwan da suke taka rawa a rayuwar mu tayau da kullum,

 Ta yanda take da kaso mafi girma na zirga-zirgar da mukeyi a internet donhaka zakaga su kansu masu kamfanunuwan social media suna kokari sosai wajan kawomana abubuwa da zasuna kara burgemu donganin muna ta amfani dasu,

 Daga cikin flartform din da yake tashe yanzu haka a duniya akwai whatsapp wanda ya sanshi wajan yada chat na kowanne kalar abubuwa .

 Kuma yana daya daga cikin manyan social media da suke tashe yanzu haka a duniya ,daga cikin abubuwan da suka jawomasa wannnan abun shine irin features da yake dasu

 Babban abin da yasa whatsapp ya zama na daya a duniya akwai saukin da yake dashi wajan yin chat da kuma ampani da lambar waya da yake ta yanda wasu chat din kamar facebook da instagram seka nemi email da su username da password, 

Amma shi whatsapp kawai lambar wayarka ta isheka, to amma babbar matsala da take damun Al'umma kwanannan akan abin daya shafi whatsapp shine banning din lamba wato rufee lambar mutum ta whatsapp 

 Da yawa daga cikinmu basu iya gyara lamba ba idan aka rufeta donhaka abin yana damun su shiyasa muka kawo muku saukakakkiyar hanya da zaku iya sticker cikin sauki

Mungode sosai da
ziyartar wannan shafi namu da kayi sannan ka bada lokacin ka wajan bincike a
cikinsa Muna faka fatan Alkhairi sannan muna Adduar Allah yasa shigowar da kayi
Ta amfaneka.

muna rokonka kamar
yanda ka amfana da wannan maudui ka temaka ka yadashi a facebook ko whatsapp
group ko twitter ko kuma kowanne kalar social media don ka amfani abokan ka
dashi 

idan kana da
tambaya ko shawara ko karin Bayani zaka iya rubuta mana a kasa agun comment
insha Allah zamu amsa maka cikin sauki

Mungode.


Ga cikakken videon darasin
Wannan shine abinda zaku sa gamasu amfani da yaran English.


Hi,

 I inform you that my number has been banned from using WhatsApp and I don't know what is the reason for that, So I hope you help me and open my number to continue with you, this is the number ()

Thank you very much.


Wannan shine abinda zaku sa gamasu amfani da yaran France.

Salut,

  Je vous informe que mon numéro a été interdit d'utiliser WhatsApp et je ne sais pas quelle en est la raison. J'espère donc que vous m'aidez et ouvrez mon numéro pour continuer avec vous, voici le numéro ()

 Merci beaucoup.

Wassalam Mongode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-