Yanda zaka na ganin abinda yake faruwa a gidanka ko baka nan

Yanda zaka na ganin abinda yake faruwa a gidanka ko baka nan

Assalamu Alaikum warahmatullah

Dan/yar  uwa barkanku Da zuwa shafin Mubarakeey Tv na Internet wato Muhabteam.com a cikinsa muna kaddamar da Muhimman Darussa Da suka shafi Technology da hanyar samun kudi a Internet da sauransu donhaka Bayan ka kammala duba wannan darasin Zaka bibiyar wasu darusan ma saboda na tabbata zasu Amfaneka sosai

Yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon video.

A yau da yardar Alllah zamuyi bayanin yanda zaka maida wayarka camerar CCTV ta yanda zaka iya ganin dukkan abinda yake faruwa a gidanka ko baka nan ta wayarka.
Wannan videon zaiyi mana manga a ne Akan yadda zaka bibiyi duk abinda akeyi a gidanka, da farro Kafin komai zaka Dakko application guda biyu na farko sunansa IP WEBCAM na biyu kuma Tiny cam free monitor. Wadannan application din Zasu taimaka maka gurin gurin duk abinda yake faruwa a gidanka.
Zaka Iya amfani da wannan damar gurin ganin abinda “ya “yanka suke aikatawa a gida.

Yadda zakayi wannan abin shine kamar haka


Da farko zaka hada wayoyinnaka a guri daya ma’ana Kayi connecting dinsu da wifi daya ( Ma’Ana wayoyin biyu suyi anfani da wifi daya). Bayan ka gama connecting dinsu sai ka shiga application na farko maana ip webcam zaka nemo gurin da zaka dau dau IP address din shi (Idan ka kalli videon zaka gane Mai na ke nufi). Sannan ka shiga application na biyu mai suna a sama, bayan ka shige shi ,sai kasa wannan IP address da ka dauko a application na farko a cikin application na biyu. Daga nan zai fara aiki Kai tsaye.
Ina fatan zaka kalli wannan videon domin ka kalli cikakken Bayanin.

Wannan shine cikkaken video na darasin.Mungode sosai da ziyartar wannan shafi namu da kayi sannan ka bada lokacin ka wajan bincike a cikinsa Muna faka fatan Alkhairi sannan muna Adduar Allah yasa shigowar da kayi Ta amfaneka.

muna rokonka kamar yanda ka amfana da wannan maudui ka temaka ka yadashi a facebook ko whatsapp group ko twitter ko kuma kowanne kalar social media don ka amfani abokan ka dashi 

idan kana da tambaya ko shawara ko karin Bayani zaka iya rubuta mana a kasa agun comment insha Allah zamu amsa maka cikin sauki

Mungode.

Ga link din Application mai suna
IP WEBCAM :


Ga link din Application mai suna
TINY CAM FREE MONITOR :

Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Mungode da ziyartar website dinmu kada ku manta kuyi shere.CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-