YANDA ZAKA SAMU AIKI ONLINE

YANDA ZAKA SAMU AIKI ONLINE

YANDA ZAKA SAMU AIKI ONLINE


Assalamu alaikum warahmatullah


Dan/yar  uwa barkanku Da zuwa shafin Mubarakeey Tv na Internet wato Muhabteam.com a cikinsa muna kaddamar da Muhimman Darussa Da suka shafi Technology da hanyar samun kudi a Internet da sauransu donhaka Bayan ka kammala duba wannan darasin Zaka bibiyar wasu darusan ma saboda na tabbata zasu Amfaneka sosai

en uwa barkanmu da sake saduwa daku a wani sabon video a darasinmu na yanda ake samun aiki a online ko kuma a internet,

kamar yanda kuka gani a sama zamuyi bayanine akan hanyar da ake iya samun kudi online 

En uwa Kamar yadda ku ka sani akwai hanyoyi da yawa Da ake Neman kudi, misali akwai zaka iya samun kudi a YouTube idan kana da channel kuma idan ta cika Sharudan su, kuma a Kwai Facebook sannan akwai instagram, Twitter da sauran su.

Ko wacce hanya ta samun kudi tana da ka’idoji da kuma Hanyar samun kudin.

A takaice dai yau darasinmu zaiyi mana Magana ne akan wata babbar hanyar samun kudi. Zaka samu kudin da Baka tsammani kwata-kwata a wannan website din. Website ne mai matukar amfani Wanda zai taimaka maka gurin samun aiki a sauka ke.

Da farko bayan ka shiga wannan application din mai suna a sama, zaka bude account bayan ka bude zaka zabi duk abinda ka iya, misali in ka iya yin logo ko kuma ka iya video editing, duk dai abinda ka iya a wannan duniyar indai zaka iya yawa wani ba tare da kun hadu ba.

Dan uwa idan kana so kaga cikakken bayani akan wannan website din ka shiga wannan videon na kasa ko kuma kayi searching din channel dinmu a YouTube mai suna mubarakeey tv.

Ga videon cikakken darasinnan ka shiga ka kalla.Ga link din website dinnnan a kasa

Ga link din app din android


Ga link din app na iphone 


Ga website dinsu nan 


Mungode sosai da ziyartar wannan shafi namu da kayi sannan ka bada lokacin ka wajan bincike a cikinsa Muna faka fatan Alkhairi sannan muna Adduar Allah yasa shigowar da kayi Ta amfaneka.

muna rokonka kamar yanda ka amfana da wannan maudui ka temaka ka yadashi a facebook ko whatsapp group ko twitter ko kuma kowanne kalar social media don ka amfani abokan ka dashi 

idan kana da tambaya ko shawara ko karin Bayani zaka iya rubuta mana a kasa agun comment insha Allah zamu amsa maka cikin sauki

Mungode.


Allah ya bada nasara kada ku manta da shere dan Allah.


mungode da ziyartar website dinmu.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-