YANDA ZAKAYI EDITING DIN PHOTO
Assalamu Alaikum warahmatullah
Dan/yar uwa barkanku Da zuwa shafin Mubarakeey Tv na Internet wato Muhabteam.com a cikinsa muna kaddamar da Muhimman Darussa Da suka shafi Technology da hanyar samun kudi a Internet da sauransu donhaka Bayan ka kammala duba wannan darasin Zaka bibiyar wasu darusan ma saboda na tabbata zasu Amfaneka sosai.
en uwa barkanmu da sake saduwa daku a wani sabon darasi ayau insha Allah zamuyi bayani akan yanda zaku iya editing din hoto kamar yanda ake a computer.
Yanda zakayi editing din duk photon da kake so
Kamar yadda muka sani akwai hanyoyi da yawa na yin Editing din photo a wayar Android, misali Kamar photoshop, Lr, da sauran su.
A yau zamuyi bayani ne Akan application mai suna snapseed.
Da farko zaka shiga cikin play store bayan ka shiga sai ka rubuta sunan wannan application din mai suna a sama, bayan ka ga application din sai kayi installing din shi.
Bayan ka gama sai ka shiga cikin wannan application sai ka bashi damar aiki a wayarka, daga nan sai ka zabi photon da ka ke so kayi editing din shi.
Idan kana so kaga yadda zakayi editing din cikin sauki ka ziyarci channel dinmu ta mubarakeey tv a YouTube ko kuma ka kalli videon ta nan (Kasan wannan rubutun).
wannan shine cikakken videon darasin shiga ka kalla :
wannan shine link din download application din :
Mungode sosai da ziyartar wannan shafi namu da kayi sannan ka bada lokacin ka wajan bincike a cikinsa Muna faka fatan Alkhairi sannan muna Adduar Allah yasa shigowar da kayi Ta amfaneka.
muna rokonka kamar yanda ka amfana da wannan maudui ka temaka ka yadashi a facebook ko whatsapp group ko twitter ko kuma kowanne kalar social media don ka amfani abokan ka dashi
idan kana da tambaya ko shawara ko karin Bayani zaka iya rubuta mana a kasa agun comment insha Allah zamu amsa maka cikin sauki
Mungode.