Yanda zaka boye muhimman abu a wayanka
Assalamu Alaikum warahmatullah
Dan/yar uwa barkanku Da zuwa shafin Mubarakeey Tv na Internet wato Muhabteam.com a cikinsa muna kaddamar da Muhimman Darussa Da suka shafi Technology da hanyar samun kudi a Internet da sauransu. Donhaka Bayan ka kammala duba wannan darasin Zaka bibiyar wasu darusan ma saboda na tabbata zasu Amfaneka sosai.
Kamar yanda muka sani yanzu muna zamanin da waya ta zama kamar itace komai namu a rayuwa . Ta yanda duk wani abinmu duk muhimmancinsa
Kai tsaye a cikinta muke a jiyewa kama
daga kan takaddun banki password na email da sauran abubuwan sirri da dama da
muke mallaka a rayuwar mu tayu da kullum.
Donhaka shiyasa ya kamata ace mun kula
sosai da tsaron wayarmu don ganin bamu yada sirrrinkanmu zuwa guraren da basu
daceba.
Da yawanmu muna kokari wajan sakawa
wayoyinmu security a tinaninmu cewa aim un kare bayanna mu sosai babu wanda ya
isa ya gansu ko kuma ya daukesu,
Donhaka company da suke wajen kare
bayanan mutane suke yowa wasu application da zasuna temakawa wajan kare sirri
kadan daga cikin wadannan application akwai wannan calculator me abin mamaki
Mungode sosai da
ziyartar wannan shafi namu da kayi sannan ka bada lokacin ka wajan bincike a
cikinsa Muna faka fatan Alkhairi sannan muna Adduar Allah yasa shigowar da kayi
Ta amfaneka.
muna rokonka kamar
yanda ka amfana da wannan maudui ka temaka ka yadashi a facebook ko whatsapp
group ko twitter ko kuma kowanne kalar social media don ka amfani abokan ka
dashi
idan kana da
tambaya ko shawara ko karin Bayani zaka iya rubuta mana a kasa agun comment
insha Allah zamu amsa maka cikin sauki
Mungode.
Ga videon cikakken darasinnan anan