Yanda zakana kallon charting din Karamin danka
Assalamu Alaikum warahmatullah
Dan/yar uwa barkanku Da zuwa shafin Mubarakeey
Tv na Internet wato Muhabteam.com a cikinsa muna kaddamar da Muhimman
Darussa Da suka shafi Technology da hanyar samun kudi a Internet da sauransu
donhaka Bayan ka kammala duba wannan darasin Zaka bibiyar wasu darusan ma
saboda na tabbata zasu Amfaneka sosai.
Yan
uwa barkanmu da sake saduwa da ku a wannan sabon videon. A yau da yardar Allah
zamuyi bayani ne akan yanda zakana ganin duk sakonnin da kake so ka gani na dan
uwanka/ki A WHATSAPP.
kasantuwar
muna zamanin da chat ya yadu a duniya donhaka kowa yana da damar yinsa saboda
kalar wayoyin da suke sun yawaita , donhaka duk wani me da ko ya yana kokarin
kare tarbiyyan dansa saboda tsoron fadawa wani yanayi donhaka muka kkawomuku
wannan darasi
saboda
yanda mutum zeyi kokari wajan kula da dansa da kuma matarsa da duk wanda yake
da hakki a kansa akan yaga ya kula da tarbiyyansa
sannan
munkawomuku application me sauki daze temaka muku wajan fahimtar wannan darasin
yanda ya kamata ta hanyar video ta yanda kowa a cikinku ze koya.
sannan
wannan video ba muyi shi ne donwani yana bibiyar wanda be daceba domin ya cutar
dashi ko kuma yana gananmasa sirri.
donhaka
duk wanda yayi wannan abu to ba da saka hannunmuba kuma ba zamu dauki wannan
laifiba.
muna
fata Allah yasa kowa yayi amfani dashi ta hanyar data dace.
wannan shine cikakken vidion darasin a youtube.
Wannan shine link din Application din daza ku dauko:
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Mungode sosai da ziyartar wannan shafi namu da kayi sannan ka bada lokacin ka wajan bincike a cikinsa Muna faka fatan Alkhairi sannan muna Adduar Allah yasa shigowar da kayi Ta amfaneka.
Idan kana da tambaya ko shawara ko karin Bayani zaka iya rubuta mana a kasa agun comment insha Allah zamu amsa maka cikin sauki.
Mungode.