Yadda zakayi repost a Instagram
Assalamu Alaikum warahmatullah
Dan/yar uwa barkanku Da zuwa shafin Mubarakeey Tv na Internet wato Muhabteam.com a cikinsa muna kaddamar da Muhimman Darussa Da suka shafi Technology da hanyar samun kudi a Internet da sauransu. Donhaka Bayan ka kammala duba wannan darasin Zaka bibiyar wasu darusan ma saboda na tabbata zasu Amfaneka sosai.
Kamar Yanda muka sani yanzu haka muna
zamani ne na social media wanda tana daya daga cikin abubuwan da suke taka rawa
a rayuwar mu tayau da kullum,
Ta yanda take da kaso mafi girma na
zirga-zirgar da mukeyi a internet donhaka zakaga su kansu masu kamfanunuwan
social media suna kokari sosai wajan kawomana abubuwa da zasuna kara burgemu
donganin muna ta amfani dasu,
Daga cikin flartform din da yake tashe
yanzu haka a duniya akwai Instagram wanda ya sanshi wajan yada hotuna na
kowanne kalar abubuwa .
Kuma yana daya daga cikin manyan social
media da suke tashe yanzu haka a duniya ,daga cikin abubuwan da suka jawomasa
wannnan abun shine irin features da yake
dasu
Babban abun daya sa yazama nag aba akwai
abin da ake kira repost wanda wanann yana da muhimmanci sosai a Instagram
Shine kadanyi shere sako ko hotn da
abokinka yayi post don kara masa karfin guiwa ko kuma yada sakonsa.
Da yawa daga cikinmu basu iya wannan abuba
donhaka abin yana damun su shiyasa muka kawo muku saukakakkiyar hanya da zaku
iya repost cikin sauki
Ga cikakken videon darasin
muna rokonka kamar yanda ka amfana da wannan maudui ka temaka ka yadashi a facebook ko whatsapp group ko twitter ko kuma kowanne kalar social media don ka amfani abokan ka dashi
idan kana da tambaya ko shawara ko karin Bayani zaka iya rubuta mana a kasa agun comment insha Allah zamu amsa maka cikin sauki
Mungode.