Yanda zaka hada sticker ka a wayarka
Assalamu Alaikum warahmatullah
Dan/yar uwa
barkanku Da zuwa shafin Mubarakeey Tv na Internet wato Muhabteam.com a cikinsa muna kaddamar da Muhimman Darussa Da suka shafi
Technology da hanyar samun kudi a Internet da sauransu. Donhaka Bayan ka kammala
duba wannan darasin Zaka bibiyar wasu darusan ma saboda na tabbata zasu
Amfaneka sosai. Kamar Yanda muka sani yanzu haka muna zamani ne na social media wanda tana daya daga cikin abubuwan da suke taka rawa a rayuwar mu tayau da kullum,
Ta yanda take da kaso mafi girma na zirga-zirgar da mukeyi a internet donhaka zakaga su kansu masu kamfanunuwan social media suna kokari sosai wajan kawomana abubuwa da zasuna kara burgemu donganin muna ta amfani dasu,
Daga cikin flartform din da yake tashe yanzu haka a duniya akwai whatsapp wanda ya sanshi wajan yada chat na kowanne kalar abubuwa .
Kuma yana daya daga cikin manyan social media da suke tashe yanzu haka a duniya ,daga cikin abubuwan da suka jawomasa wannnan abun shine irin features da yake dasu.
Babban abun daya sa yazama nag aba akwai abin da ake kira sticker wanda wanann yana da muhimmanci sosai a whatsapp,
Shine kadanyi shere sako ko hotn da abokinka yayi post don kara masa karfin guiwa ko kuma yada sakonsa.
Da yawa daga cikinmu basu iya wannan abuba donhaka abin yana damun su shiyasa muka kawo muku saukakakkiyar hanya da zaku iya sticker cikin sauki.
Mungode sosai da
ziyartar wannan shafi namu da kayi sannan ka bada lokacin ka wajan bincike a
cikinsa Muna faka fatan Alkhairi sannan muna Adduar Allah yasa shigowar da kayi
Ta amfaneka.
muna rokonka kamar
yanda ka amfana da wannan maudui ka temaka ka yadashi a facebook ko whatsapp
group ko twitter ko kuma kowanne kalar social media don ka amfani abokan ka
dashi.
idan kana da
tambaya ko shawara ko karin Bayani zaka iya rubuta mana a kasa agun comment
insha Allah zamu amsa maka cikin sauki
Mungode.