Yanda zaka shiga internet da kowani yare

Yanda zaka shiga internet da kowani yare

Yanda zaka shiga internet da kowani yare


Assalamu Alaikum warahmatullah


Dan/yar uwa barkanku Da zuwa shafin Mubarakeey Tv na Internet wato
Muhabteam.com . A cikinsa muna kaddamar da Muhimman Darussa Da suka shafi Technology da hanyar samun kudi a Internet da sauransu donhaka Bayan ka kammala duba wannan darasin Zaka bibiyar wasu darusan ma saboda na tabbata zasu Amfaneka sosai.

 

Kamar Yanda muka sani yanzu haka muna zamani ne na social media wanda tana daya daga cikin abubuwan da suke taka rawa a rayuwar mu tayau da kullum,

 Ta yanda take da kaso mafi girma na zirga-zirgar da mukeyi a internet donhaka zakaga su kansu masu kamfanunuwan social media suna kokari sosai wajan kawomana abubuwa da zasuna kara burgemu donganin muna ta amfani dasu,

 Daga cikin flartform din da yake tashe yanzu haka a duniya akwai Instagram wanda ya sanshi wajan yada hotuna na kowanne kalar abubuwa .

 Kuma yana daya daga cikin manyan social media da suke tashe yanzu haka a duniya ,daga cikin abubuwan da suka jawomasa wannnan abun  shine irin features da yake dasu

 Babban abun daya sa yazama nag aba akwai abin da ake kira repost wanda wanann yana da muhimmanci sosai a Instagram

 Shine kadanyi shere sako ko hotn da abokinka yayi post don kara masa karfin guiwa ko kuma yada sakonsa.

 Da  yawa daga cikinmu basu iya wannan abuba donhaka abin yana damun su shiyasa muka kawo muku saukakakkiyar hanya da zaku iya repost cikin sauki

 Kamar Yanda kuka gani videon mu na yau zaiyi bayani ne akan Abin da yake damun da yawa daga cikinmu akan abin daya shafi browsing wato yare, 

saninmu ne cewa kasashen da suka ci gaba a duniya sune suke da karfi a harkar Internet saboda haka ne yasa da yawa daga cikin jamaa idan sukayi search a Internet ko kuma suka shiga wani website zasu ganshi ba da yaren da suka iyaba, 

Maaana yaren mu na iyaye wato hausa hakan yasa wasu basa iya fahimtar abin da yake faruwaa a wannan websites idan sun shiga ko kuma base gane me aka rubuta, 

To amma kamar yanda mu ka sani zamani yana rigamu sosai da abubuwa donhaka duniyar yanar gizo-gizo kokari suke suga duk wata matsala tamu sunyi kookarin maganinta

shiyasa company da yawa manya na duniya sukayi komari wajan kawomana hanya mafi sauki da zamu iya taamuli da internet da yaren na hausa, kadan daga cikin wadannan company akwai Google sannan akwai company Apple. 

Amma mu yau bayanin mu akan company Google ne saboda shine kowa a cikinmu yake da babbar alaka dashi, 

kamar yanda kowa ya sani ne duk wayan Android tana zuwa da wata opera da ake kira Google Chrome, sannan a iPhone akan iya download, 

wannan opera tana zuwa da wani zabi me matukar Ampani wanda ake kira Translate, wannan zabi sun kawo shine don taimakawa Al'ummar duniya wajan ganin sun shiga Internet da yarensu 

shiyasa mu kuma ba muyi kasa a guiwa ba wajan muga mun muku bayanin yanda wannan tsarin yake. 

Mungode sosai da ziyartar wannan shafi namu da kayi sannan ka bada lokacin ka wajan bincike a cikinsa Muna faka fatan Alkhairi sannan muna Adduar Allah yasa shigowar da kayi Ta amfaneka.
Muna rokonka kamar yanda ka amfana da wannan maudui ka temaka ka yadashi a facebook ko whatsapp group ko twitter ko kuma kowanne kalar social media don ka amfani abokan ka dashi.

Idan kana da tambaya ko shawara ko karin Bayani zaka iya rubuta mana a kasa agun comment insha Allah zamu amsa maka cikin sauki

Mungode.

Ga cikakken videon darasin




Wannan shine link din Application din daza ku dauko:


Wassalamu Alaikum.
Mungode.


Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-