Daga yau an dena satar wayarka indai ka kalli wannan
Assalamu Alaikum warahmatullah
Dan/yar uwa
Kamar yanda kuka sani sani yanzu zamanine
da kowa yake mallakar wayar hannu kala kala sannan company da suke kirkirar
wannan wayoyi sunayin wayoyi masu tsada,
Wanda yanzu haka za kana iya samun
wayoyin da tsadarsu take haura ta computer
Donhaka dole mutane su kula sosai da
wayoyinsu da suke siya saboda yanda zakaga barayi suna kokarin sace su tinda
sun san kimarsu
Kuma bugu da ri suna daga cikin abubuwan da suke da
saurin siyarwa idan an sata saboda yanda mutane suke sonsu ,
Donhaka muka kawomuku wannan darasi a cikinsa mukayi muku
bayani dalla-dalla na yanda zaka sakawa wayarka tsaro ta yanda duk wanda ya
tabata zaa sanar dakai kai tsaye ta email dinka
Hakan ze baka dama duk wanda ya taba
wayarka koda ya dauketa kai tsaye zaa turomaka sako ta email dinka shikuma
email zaka iya sakashi a wata wayan donkaga komai donhaka
Wannan shine cikakken darasin na video
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.secureapps.antitheft
Mungode sosai da ziyartar wannan shafi namu da kayi sannan ka bada lokacin ka wajan bincike a cikinsa Muna faka fatan Alkhairi sannan muna Adduar Allah yasa shigowar da kayi Ta amfaneka.
idan kana da tambaya ko shawara ko karin Bayani zaka iya rubuta mana a kasa agun comment insha Allah zamu amsa maka cikin sauki.
Mungode.