Mafi girman application a duniya
Assalamu Alaikum warahmatullah
Dan/yar uwa barkanku Da zuwa shafin Mubarakeey Tv, na Internet wato Muhabteam.com. A cikinsa muna kaddamar da Muhimman Darussa Da suka shafi Technology da hanyar samun kudi a Internet da sauransu. Don haka Bayan ka kammala duba wannan darasin Zaka bibiyar wasu darusan ma saboda na tabbata zasu Amfaneka sosai.
Yan uwa a darasin mu na yau zamuyi bayani ne akan wani Application mai matukar amfani mai suna (AL QUR'AN).
kamar yadda kuka sani akwai application na Al quran da yawa a play store, dan haka muka zabi wannan saboda muhimmancin sa da kuma abinda yake dauke dashi.
YADDA ZAKAYI AMFANI DA SHI
DA FARKO (1)
Da farko zakayi searching dinsa a play store ko kuma ka danna link din da yake a kasan wannan rubutun.
Bayan ka dakko sai ka bawa application din damar aiki a wayarka, kamar yadda ka saba.
Daga nan zaka fara Aiki da shi a sauka ke, Amma muhimman sirrunkan wannan Application din zaka same sune a cikin wannan videon da yake a kasan wannan rubutun.
wannan shine link din application din:
Mungode sosai da ziyartar wannan shafi namu da kayi sannan ka bada lokacin ka wajan bincike a cikinsa Muna faka fatan Alkhairi sannan muna Adduar Allah yasa shigowar da kayi Ta amfaneka
idan kana da tambaya ko shawara ko karin Bayani zaka iya rubuta mana a kasa agun comment insha Allah zamu amsa maka cikin sauki
Mungode.