Application 4 da zasu canja maka rayuwarka

 


Application 4 da zasu canja maka rayuwarka cikin sauki .


Yau insha Allahu zamuyi bayani ne akan wasu Application guda hudu da zasu temaka wa mutum a rayuwar sa ta yau da kullum,

wanda Yawan Ampani dasu ma a kowane lokaci ze iya canjamaka rayuwar ka Application ne suna da matukar ampani game da lafiyarmu da kuma samun kudinmu saboda Yanzu wadannan Abubuwa guda biyu suna matukar Ampani a duniya wato lafiya da kudi idan Allah yasa mutum Ya mallakesu kuma ya kula dasu ta hanyar data dace zakaga rayuwar sa ta canja donhaka Yanzu muje mufara BayaniAPPLICATION NA FARKO Application Me suna companion

Wannan Application din yana aiki ne kamar misalin me gadin ka (bodyguard) A yayin da kake yawo cikin dare.

Application din ze baka damar zabar Abokan ka kamar guda biyar ko danginka, Don ya basu dama suna bibiyar inda kake tafiya ko kuma inda ka jeka yawo a yayin da kake ta yawo a tsakanin wajaje daban-daban ko a tsakanin unguwanni ko garuruwa, sannan ze sanar dasu halin da kake ciki idan ya fuskanci ka shiga hadari ta hanyar wani motsi da zakayi da wayarka ko kuma idan ka dauka wasu sakonni ba kayi wani abuba.

Wannan shine link din Application din danna download don ka dauko shi.APPLICATION NA BIYUApplication me suna WEBDM

Wannan Application Yana aiki a bangaren lafiya kamar likita.
Yana iya tantance rashin lafiyar da take damunka kafin ka ziyarci likita, Bayan ya bayyana maka rashin lafiyar ka ze iya baka damar bincike akan maganin daya dace ka siya sannan ze baka cikakken bayani akan kowanne magani daya binciko maka da kuma hanyar da ake Amfani dashi.
ze tamaka mutane sosai da rashin lafiya take damunsu kafin suje gun likita ko kuma ya baka damar kula da lapian ka kana gida.

Domin download din Application din danna NanAPPLICATION NA UKU Application me suna MoneyLover

Wannan Application yana da mutakar amfani sosai musamman akan matasa da suke shaawar tara kudi,.

saboda yana bibiyar duk wani kudi da kake kashewa a cikin kowanne sati ko kuma kowanne wata wata.

sannan zena bayyana maka hanyoyi da suka dace kana kashe kudin ko kuma adadin kudin da za kana iya kashewa a kowanne lokaci ta hanyar sanin adadin kudin da kake samu saboda gudun Almubazzaranci.

dannan nan don kayi downloadAPPLICATION NA HUDUApplication me suna Human

shikuma wannaan Application Amfaninsa suna da karfi a bangaren motsa jiki saboda kula da lafiya ko kuma riga kafi.
Ta yanda zena bibiyar duk wasu motsi da kake yi a rana kamar gudu ko kuma hawa keke da dukkan sauran nauukan motsa jiki.
Baban abin birgewa a wannan Application din shine yana kowanne lokaci sannan baya cin battery.

ga link din download

Kamar Yanda kuka gani wannan sune Application dinmu na yau idan sun burgeku kada ku manta kuyi shere don en uwa suma su ampana na gode sosai anan muke cemuku assalamu Alaikum semun hadu a karo na gaba, idan kuna da shawara zaku iya Rubuta mana agun comment.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-