HANYOYIN SAMUN AIKI A INTERNET

 


BAYANI AKAN HANYOYI GUDA 4 WADANA ZASU TEMAKA MAKA WAJAN SAMUN AIKI ONLINE

Kamar yanda kowa ya sani yanzu haka muna cikin zamanin da dukkan Alumma suke yanayin rashin aiki da kuma toshewar hanyoyin samun arziki saboda matsalar shuwagabannin ko kuma lalacewar tattalin arzikin kasa A lokacin da wasu kasashen kuma a duniya suke bunkasa hanyoyiyn samun aiki ga wand aba dan kasar bas hiya muke Yanke shawarar kawomuku wadannan hanyoyi.

 

 

HANYA TA FARKO

 


WEBSIDE ME SUNA INDEED

Wannan website ana bayyana shi a matsayin website na daya wajan neman aiki a duniya , sama da mutum miliyan 250 ne suke ziyartarsa a kowanne a duniya , yana bada damammaki na aiki daga sama da kasashe 60 na duniya daga cikinsu akwai kasashen Africa, d0nhaka idan kanaso zaka shiga ze baka zabin duk kalar aikin daya dace dakai sekayi Apply   .

Danna nan don shiga website indeed

 

 

HANYA TA BIYU

 


WEBSITE ME SUNA NEUVOO

Wannan wani search engine a internet da yake hade duk wasu kalar damammakin aiki na internet da suke kowacce kasa a duniya a waje daya Donya saukakawa mutum damar search a cikin sauki ,sama da mutum miliyan 75 ne suke ziyartar a kowanne wata, idan kana so zaka iya shiga kayi search kowanne kallar aiki kakeso a duniya shikuma ze bayyana maka dukkansu da kasarsu seka zaba.

Domin shiga neuvoo danna nan

 

 

HANYA TA UKU

 


WEBSITE ME SUNA AFTERSCHOOLAFRICA

Wannan website ze baka damammmaki da yawa tin daga kan admission karatu scholarship da kuma ayyukan yi wannan website yana dauke da dukkan wasu scholarship na kowanne mataki da kuma ayyukan yi da dukkan kasashen duniya da suka dace da duk wani dan Africa .

Idan kanaso ka shiga wannan webste danna nan.

 

 

HANYA TA HUDU

 


WEBSITE ME SUNA BAYT

Wannan website yafi karfi game da alummar mu masu shaaawar tafiya kasashen larabawa aiki yanzu haka cikin sauki duk meson aiki ze iya bibiyar wannan website wanda shine mafi girma a kasashen larabawa , an kirkireshi a shekarar 2000, Yanzu haka yana da mabiya sama da miliyan 36.

Idan kana so ka duba wannan website danna nan

 

 

Wannan shine karshen bayanin mu nay au game da website masu amfani a gareku donhaka duk me wata tambayaa ko shawara ze iya yi mana ita agun comment insha Allah za muyi kokarin dubawa

 

Kada ku manta mude burinmu kullam mu faranta muku mungode.

 

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-