Muhimman code 15 da ba kowa Yasan Amfaninsu ba a waya, Ya kamata kayi gaggawar saninsu.
Muhimmancinsu
Muhimmancin wadannan codes suna temaka wa ne sosai wajan ganin an
takaitawa mutum lokaci wajan amfani da wayarsa misali yanzu yanzu wandan yakeso
yayi restore factory na wayarsa dole zedan shiga setting yaje wajaje da yawa
kafin ya fara wannan amma yanzu ta hanyar codes dinnan cikin sauki da dannawa
daya zakayi restore din wayarka kunga an samu Karin lokaci .
MeYasa akayisu
Kamfanonuwa na wayoyi ko layuka sunyi amfani ne da wadannan codes donsu
saukakawa masu amfani saukin amfani da wayoyinsu ko layukansu ta kowacce kalar
hanya
Misali yanzu da screen din wayarka zedan fashe wani waje baya dannuwa
zakaga daga karshe baka iya aikata wani abun da wayarka saboda fashewar wannan
waje a screen dinka amma cikin sauki ta hanyar wadannan codes zaka iya wannan
abu shiyasa kwamfani suke yinsu saboda takaitawa.
Adadinsu
Wadannan codes da ake amfani dasu a waya suna da adadi me matukar yawa wand
aba dole kowane yasan dukkan adadin ba amma zakaga akwai wanda suke da amfani
sama da sauran
Shin dolene saninsu?
Zaa iya cewa ba dole ne mutum se ya sansu dukka ba saboda hakan ze iya
zama abu me matukar wahala a gareshi amma yana da kyau matuka ace mutum yasan
wasu da yawa daga cikinsu saboda hakan ze temaka masa a rayuwar sa ta yau da
kullum .
Don haka nema yasa yau muka zabo wasu daga cikn wadannan codes masu
matukar amfani wanda nasan cewa kowa a cikinku zeji dadinsu muka kawomuku su
cikin sauki a tsare cikin dan karamin takadda
Kadan daga cikinsu
Nemo IMEI NO
Call forwarding
Hana shigowar kira
Factory reset
Reinstall Android
Secret Number
Canja Service. da sauransu
wannan shine link din da zakayi link din download
Yan uwa wannan shine darasinmu na yau muna fatan ya burgeku sosai, idan ya
burgeku kada ku manta da yadashi a kafafan sada zumunta kamar facebook pages da whatsapp da sauransu domin hakan yana bamu karfin gwiwa sosai.mungode.