YANA ZAKA SAMU DOLLER 5 A KOWACCE RANA
ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH EN UWA BARKANMU DA SAKE
SADUWA DAKU
Da fari inaso na sanar daku cewa wannan bayanin da zanyi
yana da matukar muhimmanci don haka ya kamata kowa ya karanta shi daga farko
zuwa karshe.
Sanin kowa ne a cikinku cewa yanzu haka muna cikin
yanayin da duniya take kara shiga matsala wajan tattalin arziki musamman
kasashen mu na Africa sannan kuma aikin yi yake yin wahala yanzu haka takai
zaka iya samun masu degree nawa a unguwa
1 dukka basu da aiki .
A ina matsalar take
Babbar matsalar da take jawowa karancin aikin yi a
duniya shine samuwar ci gaban zamani na technology wanda da yawa suka cinye gun
mutane
Misali : a da a maaikatar asibiti mu dauka bangaren
recorders zaka iya samun masu kula da files sunkai mutum 3 ko sama da haka saboda
yawan files din sannan kuma marasa lafiyan suna da yawa to da zuwan computer
hakan yasa yanzu mutum daya yana iya aikin mutum uku kunga yanzu raguwar aiki
tazo.
Misali nagaba yanzu mu dauka maaikatan zabe ko kuma masu
yin katin dan kasa da zaa dauka mutane suje suna muku register amma yanzu mutum
ze shiga online yayi da kansa.
Idan muka dawo bangaren sanaayanzu misali mu dauki sannaar
daukar hoto gaba daya ta fara bata inde ba professional ba saboda yanda ake
samun wayoyi masu karfin camera to kamar hakane .
Ina mafita
Daga dukka duniya zaa dawo amfani da internet ne wajen
kasuwanci da kuma Sanaa donhaka abin
daya fi sauki shine shine mutum yayi gaggawar fadowa wannan tafiya sabida kada
a barshi a baya daga baya yazo yana dana sani .
Nauukan kasuwancin internet
Kasuwancin internet suna da nauuka da yawa akwai wanda
aka sansu kawai wanda kuma kaine zaka kirkirawa kanka da kanka ta hanyar fikira
da basira misalign wasu daga ciki :
Youtube
Blogger
Affiliate marketing
Photography
Design
Programming
Servicers
e-books
shotlink
da sauransu wand aba dole mu kawo dukkansuba amma mu yau
zamuyi bayani ne akan shotlink
menene shotlink
shotlink a takaice shine kasamu wani labari ko video da
jamaa suke shaawar su gani ko su karanta se kaje daya daga cikin website din da
suke shot link sekayi shot din link dink seka dauki sabon link din da suka baka
se kaje kana yadashi duk wanda ze shiga karanta labarin zaa sakamasa talla daga
karshe Sukuma za suna biyanka.
Ga takaitaccen video na yanda ake wannan abu.
Ga wasu kadan daga website din da sukeyi seku zaba
Adf.ly
Mungode da bibiyar mu wannan shine karshe wassalam.