Abubuwan da ya kamata kowa yana Amfani dashi gurin daukar video

 





Abubuwan da ya kamata kowa yana Amfani dashi gurin daukar video


Assalamu Alaikum warahmatullah Jamaa Barkanmu da sake saduwa daku. A yau insha Allah zamuyi cikakken Bayani akan abubuwan da ya kamata kana amfani dashi. 


Zamu ci gaba da kulawa da wannan shafin, domin wani abun yana zuwa mai muhimmanci wanda yaka mata ku sani insha Allah zamu Dora a wannan shafin.


Abu na farko


Kowani kalar video kake so kayi yana da kyau ka fara da abinda kake dashi, amma idan kana da karfin gwiwar zaka iya jajircewa gurin ka tabbatar da kayi nasara a YouTube to zaka iya siyan dukkan abinda kake da bukata kamar camera, mic, da sauransu.


Camera da ya kamata ka siya idan kana da karfi


Ka fara da karamar camera kamar :



Canon 2000d daga N200k ZUWA N230k

Canon 4000d daga N1500K ZUWA N200k

Canon 800d daga N450K

sannan akwai 200d da 250d

Da sauransu, inna sami gurin da yafi saukin kaya zan kawo muku su , domin ku siya da farashi wanda ya dace.


In baka da karfin siyan camera to kayi amfani da wayarka.


Mic 🎤  wanda ya kamata ka siya


Sunansa : Boya Naira 8k


Bashida tsada kuma kala kala ne . Shima zan kawo muku link dinsa domin ku sami sauki a gurin siya.


Akwai kamfani dasuke yin mic masu kyau sosai amma sun kasance suna da dan tsada kadan. Zuwa nan gaba nasan zaka nemesu.


HASKE


RING LIGHT -- 20k zuwa 50k
SOFT BOX ---- 5k zuwa -------


Application din screen recording:


Akwai Application da yawa da suke screen recording  har ma wasu wayoyin suna zuwa da shi. Ga wadanda basu dashi kuyi amfani da wadannan Apps din  .

Wannan shine link din Application din:

Danna nan

Daga karshe kamar Yadda muka zan na wannan rubutun a duk lokacin da na sami wani abu wanda zai amfanar da jama'a.


Da wannan nake ce muku. 

Assalamu Alaikum warahmatullah.

Mungode  






Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-