Acikin awa 72 Telegram yana so ya wuce whatsapp mabiya


 

Acikin awa 72 Telegram yana so ya wuce whatsapp mabiya


Acikin kasa da kwana biyu Telegram ya samu karin sama da mutum miliyan dari biyar 500. wannan nasar da wannan kamfanin yayi ta biyo bayan takurawar da mai kamfanin whatsapp yake yi na daukar bayanan mutane. 


Hakan ya faru ne a safiyar yau Laraba, wannan shine sakon da suke turuwa. 
Me yasa Whatsapp suke san Bayan Mutane? 


A cikin dokokin da suka canja akwai cewa Yanzu manhajar ta whatsapp za tana daukan bayanan mu gaba daya da yardarmu tana turawa abokiyar ta  

ta facebook.


Yanzu haka wannan canji da yazo daga kamfanin na whatsapp Ya farawa bayyanarwa mutane idan suka shiga whatsapp dinnasu. Hakan baiyiwa mutane dadi ba, domin kowa yana bukatar sirri. Wannan abin da whatsapp suka yi yasa mutane suka fara tururuwa domin chanja wani gurin sadar da zumunta, domin su samu sirri da aminci, musamman ma Telegram. Domin karin bayani 


Danna nan


Mene ne Telegram 


Telegram wani gurine ko nace Application wanda ake sada zumunci da shi kamar whatsapp, Amma shi yasha ban ban da whatsapp saboda ba ruwansa da wasu abubuwan, kuma yafi whatsapp a bubuwa da yawa. Zan shirya mana cikakken bayani akan Telegram ta yadda zaka gamsu da abinda nake fada. 

Danna Nan


Ra'ayinku 

Shin a ra'ayinku mutane zasu iya rabuwa da whatsapp? kuma a ganinka wanni chat ne zaifi? 


CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-