En social media na arewa sun zabi application din da yafi burgesu a shekarar 2020
Kamar yands kuka gani a sama a wannan bayani zamu tambayi dukkan en media na arewa akan wanne application ne yafi burgesu a shekarar 2020 zasu fadamana sannan kuma kowa a cikinsu ze fada mana dalilinsa da yasa ya fadi hakan
Sannan bugu da kari duk wani application da zaa ambato anan kasa za kuga sunan sa da alamar ruwan seku danna kan sunan kai tsaye ze kaiku goog play seku dauko .
Power director : Download
Picsart : Download
Instagram : Download
YT mini : Download
Keep : Download
Telegram : Download
Canva : Download
Lens : Download
Solo learn : Download
Any book : Download
TalkU : Download
Drive : Download
Planner : Download
Wadannan sune Application din da Alumma suka zaba kuma sukayi bayani da fatan wadannan app sun burgeku muna godiya