Muhimmancin telegram
Assalamu Alaikum warahmatullah dan uwa barkanmu da sake saduwa dake
Kamar yanda kuka gani a rubutunmu na yau zamuyi bayani ne akan abin daya shafi wannan babbab Application din na telegram
Menene telegram
Shi telegram wani muhimmin application neh na sada zumunta daga wani kasar rusia me cike da abubuwan da kuma kulawa
Kamar yanda kuka sani kwanannan duniya ta shiga rudani akan abubuwan da suka shafi rigima da whatsapp da sauransu akan wannan to Alhamdulillahi aka samu telegram
Donhaka domin samun cikakken bayani akan telegram da muhimmanci sa na kwarai ga cikakken video nan
Yauwa wannan shine cikakken videon na bayanin donhaka duk me shaawar yayi download dinsa ga download nan a kasa
Yauwa wannan shine mungode