Applications da suke amfani da tsarin AR
Kamar yanda mu kayi bayani a videon mu daya gabata na misalan application din augmented reality irin wadannan application din suna da yawa amma mun debi en kadan mun kawomuku misali akansu don ku fahimta sannan mun ajiyemuku link din download na kowanne Application .
AR REAL DRIVING
wannan application shine wanda mukayi Bayani wanda ze baka damar tuka mota ko jirgin sama ko kuma abin tashi kana zaune a inda kake yana a matsayin game wanda tana da matukar dadi sosai donhaka ga link din download dinsa nan a kasa
WIFI-AR
wannan shine Application din da mukayi bayani wanda mukace a cikinsa mutum ze iya gano duk wani waje da yake da network a dakinsa ko gidansu ko kuma idan yaje hotel ko yaje bakunta wani waje ga link din da zaku iya daukoshi a kasa.
MyTy
Wannan shine Application da mukayi bayani a karshe wanda mukace ze baka dama ka kalli dukkan abubuwan da zaka iya sakawa dakinka ko gidanka shima ga link din download dinsa.
Wasu daga cikinku wata kila za suyi install din Applicstions suki budewa a wayarsu to inaga baku saka AR na google bane a wayarku donhaka shima ga link din da zaku daukoshi.
Kada ku manta ku fada mana raayinku a kasa gun comment