Sabon technology daya zowa duniya
Kamar Yanda muka sani cigaban da ake samu a bangaren Yanar gizo-gizo ta sadarwa ba karami kowanne shekara saboda bangaren technology yana daya daga cikin manyan bangarorin da suke samun ci gaba a duniya kowanne second Sannan cigaban da ake samu a bangaren Yana temakon Alumma shiyasa Yau muka kawo muku wani muhimmin cigaban daya zowa duniya kwanakin baya amma mu har yanzu be yaduba a yankunan mu wato augmented riality.
Menene augmented reality
Idan akace augmented reality wato AR ana nufin ka bayyana abin da kakeso a gabanka cikin sauki ta hanyar wayarka misali Yanzu haka daliban likitanci cikin sauki ta hanyar augmented reality zasu iya ajiye mutum mutumi suna kallo kowane kalar sassan jikinsa kamar yanda sukeyi a lab kuma wannan tsari shine ze zama kusan abin amfani tin daga kan games har application
misali babban kamfanin kayan daki ikea Yanzu haka suna da Application me wannan tsari wanda ze iya baka dama ka duba dukkan kalar Abubuwan da dakinka ze iya dauka da kuma Yanda ze dace.
Yanda ake download
Da fari akwai wani application sunansa GOOLE PLAY SERVICES FOR AR mutum ze shiga play store ko kuma Apps store idan yana amfani da iphone se yayi search dinsa ze ganshi kai tsaye se yayi download dinsa a wayarsa shikenan ko kuma kai tsaye mutum ya danna link din dake kasa Na download
Domin dauko App din danna : Download
Bayan kunyi download din Application Yanzu kai tsaye wayoyinku sunzama ready su fara amfani da irin application din AR ko kuma games kowanne kala
Domin download din Application din da mukayi bayani
Idan ka danna ze kaika shafin da zakayi download dinsu dukka Mungode.