Cigaban da yazo a bangaren Applications


Cigaban da yazo a bangaren Applications


 Cigaban da yazo a bangaren Applications


Assalamu alaikum,yan uwa barkanmu da wannan lokacin. A darasinmu na yau munzo muku da wani Application mai matukar Amfani wanda ya kamata kowa yana amfani da shi.


Amfaninsa


Wannan Application din zai baka damar mallakar yawancin website din da ake dasu , ko nace duk wasu Application da ake amfani dasu. Misali whtsapp,facebook,tiktok,amazon.


Ana amfani dashi a bangaren kasuwanci


Zaka iya amfani da wannan app din domin siyen duk kayan da kake so, domin a cikinsa akwai kasuwanni da yawa. Kamar Amazon, Alibaba, AliExpress, Ebay Sooq da sauransu. Akwai wasu kasuwannin da bakasan su ba ma, amma a wannan app din zaka same su.


Social Media


A wannan App din akwai yawancin dukkan shafukan sada zumunta. Kamar su facebook, instagram, youtube, tikrok, twitter da sauransu.Yanda zakayi amfani da wannan App


Zakaje play store kayi download dinsa Danna nan.

Bayan ka gama download dinsa kai tsaye zaka shige shi, zai tambaye ka ka bashi dama bayan ka bashi damar kai tsaye zaka fara amfani dashi.

Amma kafin ka fara aiki dashi dole sai ka saka bayananka (Misali in zaka shiga facebook dole sai ka saka bayananka na facebook)


Danna Nan domin Download dinsa


Wassalamu Alaikum.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-