Dan kasuwar da ya sami ribar kwana daya da tafi kudin Dangote

 Dan kasuwar da ya sami ribar kwana daya da tafi kudin Dangote

Dan kasuwar da ya sami ribar kwana daya da tafi kudin Dangote



Assalamu Alaikum warahmatullah yan uwa Barka da wannan lokaci, dafatan kuna lafiya.

Mai kamfanin kera motoci masu amfani da wutar lantarti mai suna Elon musk ya sami damar bige mai kudin duniya mai kamfanin amazon wanda ake kiransa da s suna Jeff Bezos, a binciken da akayi na fidda mutum 500 wanda sukafi kudi duniya.

Injiniyan da aka haifa a Afirka ta kudu(Elon musk) ya kai dala biliyan 188.5 da karfe 10.15 na safe a New York, wanda hakan ya sa yafi Bezos ( mai kamfanin Amazon) da rarar kudi har dala biliyan 1.5. A baya in baku manta ba a watan oktoba na 2017 Bezos shine yafi kowa kudi a duniya har zuwa yanzu, sai yau aka wuce shi.

Elon Musk yafi dangote kudi da rarar dala biliyan 177.8. Malam wannan kudi masu matukar yawa.

Domin samun cikakken Tahiri akan Elon Musk ( mai kudin duniya) shiga nan

Danna nan

shin dan uwa mai karanta wannan labari shin aganinka mene yasa aka wuce mai Amazon? kuma kun san dalilin da yasa Dangote baya shiga cikin mutum 10 na farko wadanda sukafi kowa kudi? muna jiran Raayuyyun ku.

Wassalamu alaikum.
mungode
Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-