Kamfanin Apple ya kirkiro chat din da zefi whatsapp
Whatsapp shine kusan chat din da yafi kowanne kalar chat a duniya samun masu Amfani ta yanda sama da mutum biliyan 2 suke amfani dashi sannan akan tura sako tin daga kan na sauti zuwa na video ko hoto ko rubutu sama da biliyan 100 a kullum , shiyasa yafi kowanne a duniya .
Meyasa Apple ta tado gasa
Kamar yanda muka sani a shekarar data gabata ne company Apple da facebook suka zamu er matsala game da canje canjen da company apple tayi na tsaron waya wanda wannan ze ragewa facebook damar isar da talla ga masu amfanin da shafin a wayar iphone duk da cewa wannan itace babbar hanyar da facebook yake samun kudi da ita,
Wannan rigima ita ta jawo har comlany facebook yacire alamar virefied a page din Apple na facebook to wannan rigima tayi tasiri ta Yanda company Apple suke kokarin kirkiro Apps dinsu wanda ze maye gurbin whatsapp ga masu wayoyin iphone
Wannene sabon App din
Imassage dama yana nan duk masu amfani da wayar iphone sun sanshi amma company sunmasa wasu gyare gyare sannan kuma zasu kara cigaba dayi masa a tinaninsu ze ja da whatsapp daya daga gabobin da suka dauka a matsayin takobin da zasu yaki whatsapp dashi shine bangaren ysaro.
Kai menene raayinka game da wannan abu da Apple sukayi shin kana ganin zaa dena amfani da whatsapp a wayar iphone