MANYAN GAMES NA SHEKARAR 2021

 MANYAN GAMES NA SHEKARAR 2021

MANYAN GAMES NA SHEKARAR 2021



Assalamu Alaikum warahmatullah yan uwa barkanmu da wannan lokaci dafatan kuna nan lafiya.

A yau da yardar Allah zamuyi bayani ne akan wasu games masu dadi kuma masu abin sha'awa. Abnda yasa muka kawo muku wadannan games, saboda dukkansu ba wanda ta kai MB 100 dan haka kowa zai iya amfani dasu.

Games Daga na biyar zuwa na daya


5. Stickman Dragon Fight


Wannan game ce mai matukar dadi, kuma zata iya burge ka. Mutum sama da miliyan daya ne sukayi Download dinta a play store, abu na biyu shine bata da nauyi kwata-kwata, 83MB shine nauyinta zakayi download dinta inka danna wannan link din

Danna Nan

4. Go To Town 6 : New 2021


Zaka sami wannan game din a play store inka dannan wannan link din da yake kasa. Sama da mutum dubu 10 ne sukayi download dinta, sannan 75MB shine nauyinta kacal. Domin yin download dinta.

Danna Nan

3. Electric Trains


Sama da mutum dubu dari ne suka dauko ta (100k), Sannan 98MB shine nauyinta, zakaji dadin Aiki da wannan game din domin bata bukatar Network, kuma bata bukatar babbar waya koda kana da karama wannan game din zata yi. Domin download dinta

Danna Nan


2. Warhammer 40000 Dakka


Wannan game din ta kudi ce saboda dadinta, zaka iya biya kayi amfani da ita, kudin da zaka biya basu wuce 2000k ba, dan haka idan kana da dama zaka iya siyanta. Mutanen da sukayi download din ta sun kai sama da mutum dubu daya (1k). Domin yin download din game din.

Dannan Nan

1. Frontline Commando2


Saboda dadin wannan game din shi yasa na kawo ta a ta daya, sama da mutum miliyan goma ne sukayi Download dinta, kuma bata da nauyi kwata-kwata, 79 MB shine girmanta. yanda zaka dauko wannnan game din

Dannan Nan


Ina fatan wadannan games din zasu burge ku. ka fada mana a gurin comment wacce game ce tafi burge ka?

Anan muke ce muku Wassalamu alaikum.
Mungode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-