Min menu

Pages

latest

Matar da ta kirkiro Taliyar Indomie ta rasu

 

Matar da ta kirkiro Taliyar Indomie ta rasu


Kwararriya kuma Masaniyar sinadarin abinci wacce ta kirkiri taliyar Indomie, Nunuk Nuraini, ta rasu.


 Matar da  'yar  kasar Indonisiya ta sha yabo daga wajen mutane a fadin duniya musamman a kasarta ta Indinosiya. Saboda ta kirkiro abincin da bashi da wahalar dahuwa kuma ga daddano mai dan karan dadi. 

 

Kamar yadda rahoton BBC ya fada, matar ta rasu tana mai shekara 59 a duniya. 


Ansami wannan labarin wannan mutuwar agurin  @Gustirapi  a shafin Tuwita ranar Laraba, 27 ga watan Junairu, 2021. 


Jawabin yace: "Yanzu mukayi rashin Mrs. Nunuk Nuraini, masaniyar sinadari wacce ta kirkiri abinda akafi sani da 'Indomie' a yau." 


wannan shine photos din da yasa


Anfara shigowa da Indomie Nigeria 🇳🇬 a shekarar 1988- 1995. Sai suka bude kamfani a Najeriya kasan cewar ta amsu a gurin jama'a, kamfanin ya bada ruhoton yana yin packet miliyan takwas a rana daya. cewar CNN


 
reaction:

Comments