Wannan Application din zai yi maka amfani a wayarka

 Wannan Application din zai yi maka amfani a wayarka

Wannan Application din zai yi maka amfani a wayarkaAssalamu Alaikum, yan uwa barka da warhaka a wannan darasin zamuyi bayani ne akan wani babban Application wanda zai canja maka tsarin wayarka.


Akoda yaushe kowani  mutum yana bulatar canji. Sai in kana da Tecno gobe infinix jibi samsumg. Wani kuma yafi san wayar kamfani daya misali Wani yace samsung yake so wani kuma yace Iphone yake so. Amma shi talaka bawan Allah bai fiye tunanin canja waya a kowani lokaci ba. Dan haka nazo mana da Application din da zai na canja maka wayarka a kullum ko kuma duk lokacin da kake so.


ZedgeWannan Wani babban Application ne wanda yayi suna gurin photos, lunchers, Ringtone, Notification sound , wallpapper duk a cikinsa.


Sama da mutum miliyan 100 ne suka dauko sa, dan haka kuma kar a barku a baya domin zakuji dadin amfani da shi. Gashi bashi da nauyi kwata-kwata bai kai MB 25 ba, dan haka a saukake zakayi download dinsa.


Domin yin download dinsa Danna nan


Download

Download


Yanda zakayi amfani da wadannan Apps 


Zakaje play store kayi download dinsa. 

Bayan ka gama download dinsa kai tsaye zaka shige shi, zai tambaye ka ka bashi damar aiki a wayarka  bayan ka bashi damar kai tsaye zaka fara amfani dashi.


Dafatan kunji dadin wannan darasin , kuma insha Allah zai amfane ku.

Wassalamu Alaikum.


CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-