Yanda mutum zai na chatting a whatsapp ba tare da angansa online ba
Assalamu Alaikum, yan uwa barka da warhaka a wannan darasin zamuyi bayani ne akan wani babban Application wanda mutane suke marmarin samun sa, domin zai magance musu matsalar su ta whatsapp zai canja .
A kullum tunanin mu shine mukawo sabon abu wanda jama'a suke da bukatarsa. Dan haka a yau muka kawo muku hanyar da zakuna yin chatting a whatsapp ba tare da anganku online ba.
Direct message
Wannan Wani babban Application ne wanda yayi suna gurin tura sako da amsar sako, Abinda nake nufi anan shine zakayi amfani da wannan application din domin tura sako a duk social media, kamar (Whatsapp, messenger, twitter, Instagram) da sauransu.
Sama da mutum miliyan 1 ne suka dauko sa, dan haka kuma kar a barku a baya domin zakuji dadin amfani da shi. Gashi bashi da nauyi kwata-kwata bai kai MB 25 ba, dan haka a saukake zakayi download dinsa.
Domin yin download dinsa Danna nan
Zakaje play store kayi download dinsa.
Bayan ka gama download dinsa kai tsaye zaka shige shi, zai tambaye ka ka bashi damar aiki a wayarka bayan ka bashi damar kai tsaye zaka fara amfani dashi.
Dafatan kunji dadin wannan darasin , kuma insha Allah zai amfane ku.
Mungode.
Wassalamu Alaikum.