Yanda za kana kira a whatsapp ko bayi save ba

 


Hanya Me sauki da zaka kira kowacce kalar lambar waya a whatsapp ba tare da ka yi save ba 




Assalamu alaikum warahmatullah En uwa barkan mu da sake saduwa daku ayau a wani darasin yau insha Allah mun kawomuku wani Application ne daze temaka muku wajan kawomuku sauki a rayuwar ku ta hanyar amfani da whatsapp.


Shi wannan Application babban Abin da zena maka a wayarka shine ze baka dama ka kira video ko audio ko kayi chat da kowacce lamba a whatsapp ba tare dakayi save ba cikin sauki babu wani shan wahala

Muhimmancinsa


Sannan shi kansa wannan Application ze kara baka wata muhimmiyar dama ta yanda za kana iya kiran waya ba tare da anga lambar kaba cikin sauki maana zaka iya cewa ya bayyanawa wasu lambarka ta wata kasar baka da matsala ko kuma kar a gani.


Aminchi


Kuma shi wannan application ba kamar irin sauran bane a shi yana bada kulawa matuka sannan kuma yana bawa jamaa tsaro a wayarsu bayanan ka suna kasancewa cikin aminci


Kai a takaice wannan application ya kamata ka mallakeshi donhaka domin download dinsa danna kalmar download anan kasa


Mungode kada ku manta da danna shere en uwa

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-