Min menu

Pages

latest

Yanda za kayi download din kowanne Application kyauta

 


Yanda za kana download din Applications din kudi ta cikin HappyMod


Assalamu alaikum en uwa barkan mu da sake saduwa daku a wani sabon videon kamar Yanda kuka sani ko kuma na fadamuku a farkon bayanin Yau insha Allah za muyi bayani ne akan Yanda zaka mallaki Kowanne Application kyauta

Meyasa wannan Abu yake da muhimmanchi


Kamar Yanda kowa ya sani ne a cikinmu duk wani Application me muhimmancin gaske za kuga an saka shi na kudi ne mutum baze iya dauko shuba harse ya biya kudi ko kuma za kaga akwai application din da kyauta ne amma gaba daya ba zaka iya amfani da kayan cikinsaba baki daya harse ka biya kudi .

shiyasa wannan video yake da muhimmanci domin ze temaka maka wajan kaga baka wani biya kudi don dauko kowanne kalar Application Ba Application kadaiba Hatta games ma da muke yi wanda za kaga wasu ba zamu iya daukosuba seda kudi to kai tsaye a wannan Application zamu iya mallakarsu .


Donhaka idan kana so ka duko wannan Application cikin sauki ba tare da kasha wahala ba 
Wannan shine bayanin mu na yau Munhode

reaction:

Comments