Yanda zaka boye hotunan da basu daceba a wayarka
Assalamu Alaikum warahmatullah dan uwa kamar yanda kuka gani a sama wannan rubutu zamuyi bayani akan wani Application me matukar muhimmanci wanda ze temaka muku sosai wajan kula da mutucinku
Wannan Application shi aikinsa shine yana kula da gallery din wayarka ta yanda duk wani abu da yazo wanda be dace ba zena boyeshi cikin sauki saboda yanda media ta zama anan inda muke a wannan lokaci
Sunan Application
Wannan Application sunansa cover fikirarsa ba wata wahala ce da itaba kawai de aikin da yakeyi shi wannan Application din ze baku dama kuna boye abu da be daceba a wayarku kafin kugani
Domin kuga yanda ake cikakken amfani da wannan Application ga video nan na sharhi
Yauwa to kamar yanda kuka gani haka ake amfani dashi wannan na kasa kuma link din download dinsa ne zaku iya dannawa don download
Ku danna kasa
Wannan shine karshe anan nake cewa assalamu Alaikum