Yanda zaka cire komai a jikin hoto

 


Yanda zaka cire abin da baka so a jikin hotonka 


Assalamu Alaikum warahmatullah en uwa barkanmu da wannan lokaci 


Kamar yanda kowa ne ya sani a cikinmu yanzu haka muna zamani ne na hoto da kuma daukan hoto a wannan duniya ta yanda kowa a cikinmu zakuga be isa ya rayu ba ba tare da hoto ba. 


To ina kuma ga hotunan da mukeyi na morewa wanda ake cemusu na selfie ko gidan biki ko kuma kowanne kalar hoto 


Da yawa a wasu lokutan zakuga anmana wani hoto wannan hoto ya matukar burgemu sosai a rayuwa saboda kyawun da yayi, amma kash sea wayi gari wani dan karamin abu ya bata hoton ko yaro ya fito ko kuma wani abu ya fito da be burgeba 


To fikirar Application din yau shine maka maganin wannan matsala wannan Application shine TouchRetouch 


Menene amfaninsa


Amfanin wannan Application a takaice shine ze baka dama ka iya cire duk wani abu da baka so a cikin hoto da dannawa daya kawai, a cikin sauki 

Donhaka yanda zakayi download din Application din ba wani wahala bane ka danna kalmar nan ta download da take kasa. 

Ga gun download dinWannan shine a takaice w assalamu Alaikum 
CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-