Yanda zaka hana kowanne Application amfani da data
Assalamu Alaikum warahmatullah en uwa barkanmu da saduwa daku a wani sabon darasin kamar Yanda kuka gani a sama bayanin na yau zamu yishi ne akan wani Application me matukar Muhimmanci wanda ze temaka wa kowa a cikin ku kuma kowa yana bukatarsa.
Fikirar Application din
Fikirar sa a takaice kwata kwata ba wata me wahala bace ko daya kawai yanda Application din Yake shine ze baka dama ka kashewa kowanne kalar Application data idan baka Amfani dashi ta yanda zaka iya zama kana chat a wani wajen baasan kana wani wajenba.
Misali
Yanzu mu dauka ace kana so ka shiga messenger kuna da magana da wani me matukar Muhimman ci amma baka so a ganka online a whatsapp ko facebook ko telegram to wannan Application din aikinsa kenan shine ya kashewa duk Application da baka da bukatursu a lokacin network.
Wasu Ayyukan Application din
Bugu dari dari wannnan Application ze temaka maka sosai matuka wajen samun damar rage cin data a wayarka ta yanda za kana amfanuwa da datar ka sosai matuka wannan abune me kyau.
Yanda za kayi download din Application din
Hanyar download din Application dinnan Hanya ce me matukar sauki babu wahala xaka shiga hoole play ko ince play store ko apps store a Apple se kayi search din NetGuard za kaga Ya bayyanar maka se kayi install dinsa ko kuma hanya me matukar sauki shine ka danna wannan kalmar ta download a kasa ze kaika gun download dinna sa.
Ga link din na kudin
Ga link din na kyauta
Wannan shine a takaice muna godia.