Yanda zaka iya sauraron kiran kowa

 


Yanda zaka iya recording kira Ta hanyar Auto call recorder 



Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasi wanda a cikinsa zamu koya muku Yanda zaku iya sauraron kiran duk wayar da kukeso ku saurara

Gargadi


Wannan darasi Mun yishi ne don mu wayar da kan jamaa akan abun da yake faruwa na bibiya sannan mu koyawa iyaye ko masu kula yanda zasu bibiyi wanda suke kula don haka Babu ruwanmu idan wani yayi amfani dashi ta hanya da bata daceba.


Fikirar wannan Application


Shi wannan application na call recorder wanda suka hadashi sun yishi ne don yana temakawa mutane wajan duk kiran da sukayi yana musu auto call record wanda ze temaka sosai matuka wajan mutum yana hujjoji da dalilai akan kansa ko kuma wani abu daban.


Yanda ake bibiyar Mutum


A wannan application akwai wani tsari da company sukayi shine zasu baka damar wannaj Application yana turamak duk kiran da yayi record cikin Drive dinka ta hanyar email din da zaka saka to a nan ne bayan ka saka Application din a wayar da kakeso kai tsaye se ka ce yana backup din recording din a drive email dinka hakanne zesa duk kiran da akayi a wayar yana zuwa maka cikin sauki .

Ga cikakken videon da yake bayanin App din




Yanda za kayi download din application kawai danna kalmar download dake kasa




Wannan shine mungode



Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-