Yanda zaka maida wayarka kamar iphone 12 pro max...
Yan uwa Barkanmu da wannan lokacin..
A darasinmu na yau zamui bayanin wasu hanyoyi da za ka bi domin ka sanja duka taswirar wayarka daga Android zuwa fuskar shahararriyar wayar Iphone12 pro max.
Hakika wannan application da zamu aje muku link dinsa a kasan wannan rubutu yana da matukar kyau
da ban sha'awa tare da kayatarwa, domin yana bawa Wayarka damar kai kanka kaji bakasan rabuwa da ganinta ta... Ina bawa abokan wannan gida shawarar dakko wannan luncher domin nima na kai kwanaki da dama tana burgeni.. Na gode
Domin Donloading dinsa danna kasan rubutun..
(Tsohon darasi)
Yanda zakayi chat da kowanne Yare a duniya ta hanyar SwiftKey
Assalamu Alaikum warahmatullah en uwa barkanmu da wannan lokaci
Kamar yanda muka sani ne manyan kamfanunuwa na duniya suna rige-rige wajan ganin kowa ya kawo abin da yafi na abokin gasarsa muhimmanci tin daga kan kamfanunuwan da suke kera hardware har wadanda suke kera software
Amma yau zamuyi bayani ne akan manyan kamfanunuwan software na duniya wato Google da Microsoft
Domin cigaba da karanta wannan darasin danna nan
Wassalamu Alaikum.
Mungode