Application da zaka iya bawa wayarka umarni ta hanyar shafawa
Kamar yanda muka sani Yanzu haka muna zamani ne da kowaa yake amfani da wayarsa wajan biyan bukatunsa lokaci bayan lokaci to amma munsani kowanne kalar aabu yakan samu kansa cikin wani Yanayi.
wannan Application da muka kawomuku yau amfaninsa shine ya saukaka maka Amfani da wayarka ta hanyar da baka zato misali akwai wani Application ko kuma wani ko wani uzuri da kakeso kayi da wayarka wannan Application ze maka sshi ta hanya me sauki.
Yanda Application din Yake aiki
Cikin sauki Yanda tsarin Application din yake shine ze baka dama duk wani abu da ze vaka wahala ko kuma kakeso ka samu sauki wajan yinsa Ko wayarka tana baka wahala wajan yin abin to wannan application din ze baka dama kanayi ta hanyar taba bayan wayarka sau biyu kawai koda menene ko kuma sau uku ya danganta da yanda ka seta shi.
Wannan Application yana da matukar amfani sannan yana da saukin kuma Ya kamata ace duk wani me aiki da wayar Android Ya mallakeshi saboda amfaninsa .
Tap Tap : Download
Mungode wassalam alaikum