Yanda zaka samu aiki a Mubarakeey Tv

 Yanda za kana samun ta hanyar Mubarakeey tvAssalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku kamar Yanda kuka gani wannan karon ba darasi bane kawai bayani ne akan Yanda mutum ze samu ta hanyar wannan shafi .


Yanda tsarin Yake


Zamuyi kokari ne insha Allah ta hanyar wannan tsari zamu wari wasu mutane suna mana shere ta whatsapp a group ko facebook ta yanda duk wani rahoto da yazo ana yadawa duniya shi kai tsaye 

Wannan abun tsakanin mu daku dukkan mu burinmu daukaka yarenmu donhaka muna rokon kuna bamu shawara akan duk abin da kuka ga ya dace 


Ga kink din form nan a kasa za kuga ya bayyana donhaka duk me shaawa ze cike form mukuma zamu tuntubeshi .


Idan kunaso ku shiga wannan link kai tsayeWannan ba komai bane insha Allah a gaba se kowa ya samu mungode da gudunmawar ku.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-