Application daze bayyana maka sirrin kowanne dan itace da muhimmancinsa
Wannan application da mukayi bayani babban amfaninsa shine zaka dauki hoton kowacce kalar bishiya ko ciyawa ko flower ko wacce kala shikuma ze fadamaka asalinta da amfaninta
Duk abin da kakeso ka sani game da ita ze fada maka
Ga cikakken video da yake kari bayani akai
Domin download na kudi danna kasa
Domin download dinsa a kyauta: