Yanda zakayi amfani da Netfiix kyauta.
Assalamu alaikum, yan uwa barka da wannan lokaci dafatan kuna lafiya. A yau zamuyi bayani ne akan yadda zaka kalli bidiyoyi kyauta a Netflix.
Mene Netfix?
Netflix, Inc. wani dandali ne na kallon video da tashoshi na duniya a Amurka da kamfanin samar da kayayyaki wanda ke da hedkwata a Los Gatos, California. An kafa Netflix a cikin shekarar 1997 ta Reed Hastings da Marc Randolph a Scotts Valley, California. Kasuwancin wannan kamfanin shine fina-finai da jerin talabijin, gami da waɗanda aka samar a cikin gida. Netflix yana da rajista sama da mutum miliyan 195 a duk duniya, gami da miliyan 73 a Amurka. Ana samunta a duk duniya banda wasu kasashen kamar : China (saboda ƙuntatawa na cikin gida), Syria, Koriya ta Arewa, da Crimea (saboda takunkumin Amurka).
An bayar da rahoto a cikin 2020 cewa ayyukan shigar Netflix ya kai dala biliyan 1.2. Kamfanin yana da ofisoshi a Ingila, Faransa, Brazil, Netherlands, Indiya, Japan, da Koriya ta Kudu, amma bashi da shi a Nigeria da Niger. Wannan shine takaitaccen tarihin kamfanin Netfix.
Netflix na Asali
Wannan manhajar suna da website kuma suna da Application, dan haka in kana so ka kalli duk wani video da kake so to dole sai ka biya sannan zaka kalla, idan baka biya ba bazaka iya kallon komai ba.
Wanda zamuyi Amfani da shi (Netflix)
Bayan wannan kamfanin ya girma , wasu mutanen suna so suna kallo a cikinsa , amma rashin kudi yana basu matsala dan haka basa iya wa. Shi yasa wasu masana kimiyya suka nemo hanyar da kowa zai iya kalla, Ma'ana free.
Wannan shine link din download dinsa
Wannan videon a shine mukayi cikakken bayani akan wannan Application din
Muna fatan zakuji dadin amfani dashi, domin duk wani films da kuke so akwai a cikinsa. Da wannan muke ce muku wassalamu Alaikum.
Mungode