Yanda zakayi chat da kowanne Yare a duniya

 

Yanda zakayi chat da kowanne Yare a duniya ta hanyar SwiftKey


Assalamu Alaikum warahmatullah en uwa barkanmu da wannan lokaci


Kamar yanda muka sani ne manyan kamfanunuwa na duniya suna rige-rige wajan ganin kowa ya kawo abin da yafi na abokin gasarsa muhimmanci tin daga kan kamfanunuwan da suke kera hardware har wadanda suke kera software


Amma yau zamuyi bayani ne akan manyan kamfanunuwan software na duniya wato Google da Microsoft


A kwanan baya munkawo wani keyboard na google me abin mamaki to yau mun kawomuku na Microsoft wanda ya fishi


Menene SwiftKey


Keyboard din SwiftKey keyboard ne da yazo daga kamfanin Microsoft wanda akayishi don cigaban android da IPhone shi wannan keyboard yana da Abubuwa da yawa wanda kowa yake da bukata a wannan zamani


Na daya

Wannan keyboard ze iya baka dama kana chat da kowanne kalar yare kakeso a duniya ba tare daka iya yarenba ta hanyar translate maana kana rubutawa da yarenka shikuma yana kara fassara maka cikin sauki


Na biyu

Ze baka dama kana kana search na sticker da gif hoto ba tare da kana shan wahala ba


Na uku

Zena maka suggest na duk wani emoji da kakeso kana amfani dashi baka da matsala


Sannan da kala-kalar abubuwa donhaka idan kuna shaawan download dinsa seku danna kalmar download anan kasa


Download

Download

Download

Download

DownloadMungode kada ku manta da yi mana shere

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-