Yanda zakayi download din Dls2021

Yanda zakayi download din Dls2021 wadda akayi hacking dinta


Yanda zakayi download din Dls2021 

Assalamu Alaikum warahmatullah. yan uwa barka da warhaka sannunmu da sake saduwa a wannan sabon darasin. A yau mun zo muku da hanyar da zakayi downloading din Dream league 2021 wacce akayi hacking dinta.


Kamar yadda muka sani wannan game din mai suna a sama idan zakayi amfani da ita dole komai zakayi kana bukatar kudi, domin siye-siye, misali idan kana san siyan dan wasa dole kana bukatar kudi haka ma idan kana son gyara filin wasanka. da sauransu.


Dream league 

wannan game din wacce muka kawo muku, an tara muku kudi sosai, ta yadda duk abinda kake so zakayi kuma a lokacin da kaso.


Mene bam-bancinta da ta asali?


Komai nasu iri daya ne,  Banda wasu abubuwa kadan.


1. Tana da yan wasan duniya

2. Tana da kudi wanda basa kare wa

3. Zaka iya gyara filin kwallonka

da sauran su.


Application na farko : ZArchiver


Da farko zakayi download din wannan Application din yana nan a play store. Wannan shine link din


Danna nan


Dakko Application Dls2021


zakayi downloading din wadannan duka.


Data


Obb


Apk


Nasarwa:


bayan ka gama downloads dinsu duka. zaka shiga cikin Application din da ka dauko na farko, a ckiknsa zakayi abinda nayi a cikin wannan videon.

Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.



Yanda zakayi downloading din wannan babban Application

Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.

Wassalamu alaikum

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-