A wannan Application din zaka sami duk wani littafin hadisi na musulumci

 

A wannan Application din zaka sami duk wani littafin hadisi na musulumci


Assalamu Alaikum, yan uwa barka da warhaka sannunmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin mai matukar muhimmanci. A yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda ya kamata kowa ya sansa. Domin duk musulmi na gari ya kamata ya kasance yana da ilimi na hadees ko kadanne. 



Wannan wani Application ne


Sunansa (hadith). Wannan Application din sama da mutum dubu dari ne sukayi downloading dinsa domin yana da matukar muhimmanci, kuma bashi da nauyi kwata-kwata baifi 50MB ba, Dan haka a saukake zakayi downloading dinsa.


Mene Amfaninsa?


Amfanin wannan Application din zai baka damar karanta yawancin littafen hadisi misali


1. Sahihul bukhari

2. Sahihul Muslim

3. Sunanin nisa'i

4. Sunani abu dawuud

5. Sunani abn maja

6. Muwadda malik

7. Riyadussaliheen

8. Shamailul muhammadiyya


Da sauransu. Dan haka zaka sami duk wani littafin hadisi da kake so.


Zaka iya searching duk wani abu da kake so misali kana so kasan hadisan da suke magana akan ramadan , kana yin searching din (Ramadan) duk wani hadisi da yake magana akan Ramadan zai zo maka.



Domin downloading dinsa


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-