Application din da zaka sami duk adduoin musulumci Application din da zaka sami duk adduoin musulumci


Assalamu Alaikum, yan uwa barka da warhaka sannunmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin. A yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda ya kamata kowa ya sansa. Domin dole ne zai burge ka.Mene sunan wannan Application din?

Sunansa (hisnul muslim). Wannan Application din daga jin sunansa yawanci mutane zasu san inda ya dosa, a wannan Application din zaka sami duk wayancin Addu'oin da ya kamata kana yi a rayuwarka. 


Kamar wasu Addu'oi zaka samu?


1. Kafin yin bacci

2. Kafin kahau abin hawa

3. Kafin ka fara cin abinci

4. Adduar sa sabon kaya

5. Adduar kwanciyar hankali


Kai duk wasu adduoi zaka same su a wannan Application din


Domin downloading dinsa


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-