Application na musulmci mai matukar muhimmanci
Assalamu Alaikum, yan uwa barka da warhaka sannunmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin. A yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda ya kamata kowa ya sansa. Domin dole ne zai burge ka.
Mene sunan wannan Application din?
Sunansa (Islam360). Wannan Application din sama da mutum miliyan daya ne sukayi downloading dinsa domin yana da matukar muhimmanci sosai, kuma bashi da nauyi kwata-kwata baifi 150MB ba, Dan haka a saukake zakayi downloading dinsa, Kuma kayi amfani dashi a saukake.
Amfaninsa
Zai baka damar sanin yawancin komai wanda ya kamata ka sani misali
1. Yanda akeyin hajj
2. Yanda akeyin umrah
3. Alkibla
4. Shahada
5. Alquran
6. Hadith (yawanci duka)
7. Adduoi na musulumci. Da sauransu
Domin downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.