Bayani akan applicatin me suna ( Mute)



Bayani akan applicatin me suna ( Mute)


Yan uwa assalamu alaikum warahamatullah.

Menene Mute!


Mute wato shine ka rufe dukkan wani sauti batare da ka taba wajan karo volume ba.

A wasu lokutun mukan je wata kasa ko kuma wani waje wanda an haramta maka sauti ya futa a wayarka wanda be dace ba, kai wataranma har masallaci zakaga wasu app dinmu suna fidda sautin da be kamata a ce sunayi ba a waje me tsarki haka..

To wannan App din ze share maka hawaye wajan takura ta kararr application da mun san bakowa yakeso ba.

Domin kuwa kana iya sakawa app dinka wannan Mute din zakaga ya hanashi wannan karar.
Wataranma zakaga ka saka wayarka a Aljihu tana iya shigar maka wani app baka sani ba kana salla don haka wannan app din zema maganin wannan matsala.

Wannan app wanda sama da mutum dub dari biyar suka dauka zaka iya rufe Camerar wayarka dashi duk wani abu da camerar ka zatai zaka iya hanata yi domin kariya.

Domin sauke wannan app din danna nan


Download

Wasalam mun gode da ziyartar wannan s 

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-