Daga yau andaina Bibiyarka a wayarka
Application me suna ( Hidden Apps)
Assalamu alaikum warahamatullah, barkanmu da sake saduwa a dai dai wannan lokaci.
A yau zamuyi bayanin wannan application me suna ( Hidden Apps) wanda wannan application din yanada rijista a cikin rumbun dakko apps me suna Google store, wannan yana nuna mana wannan app din halastacce ne.
Wannan application din ze baka dama ka san komai dake wakana a kan wayarka ta hannu, saboda bazai
yiwu ba mubar wayoyinmu kara zube ba.
KADAN DAGA CIKIN AYYUKANSA
1: Yana binciko apps din da suke bibiyar wayarka
2: yana gayamaka apps marasa amfani a wayarka
3: yana kula da wani app da ze kawo maka Virus
4 : yana nuna maka apps din da suke cimaka guri
5:yana nuna maka apps din da za'a iya bibiyarka dasu.
HANYAR AMFANI DA SHI
Da farko kana bude wannan app din zakaga fuskarsa me kyau me kuma fadi, kai tsaye ze baka zabuka da dama wanda suke kunshe da abubuwan da muka lissafa a yaran turanci.
Misali: idan kanasan lalubo apps din da suka buya a cikin wayarka, alhalin kaikuma baka goge su ba.
Kawai zaka dannan inda aka rubuta Hidden apps nan take wayarka zata soma yimaka scanning .... Batare da bata lokaci ba zakaga ta lalubo dukka wadanann boyayyun apps din a jere.
Domin saukewa danna nan
Download
Wasalam alaikum mun gode mu huta lafiya